ha_tn/mat/07/07.md

1.6 KiB

Roka ... nema ... ƙwanƙwasa

Waɗannan na nufin addu'a ga Allah. A sifar aikatau, wannan jimlar na nuna cewa mu cigaba da addu'a har sai ya amsa. In a harshenku akwai kalmar da ke bayyana cigaba da yin abu akai-akai to ayi amfani da shi. (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor)

Roƙa

tambaye abu daga wurin wani, a wannan yanayi kuwa Allah ne

za a ba ku

AT: "Allah zai baku abun da ku ke bukata" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-activepassive)

Nema

neman wani, a wannan yanayi kuwa Allah ne

ƙwanƙwasa

ƙwanƙwasa ƙofa rokone cikin kaskanci domin wadda yake cikin gida ya bude ƙofa. In ƙwanƙwasa ƙofa ba hanyar nuna kaskanci bane ko ma ba ayi a harshen ku, to ayi amfani da hanyar da mutane suke roƙa a buɗe musu ƙofa cikin kaskanci. AT: "gaya wa Allah kana so ya buɗe ƙofa"

za a buɗe muku

AT: "Allah zai buɗe muku" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-activepassive)

ko wanene a cikin ku ... dutse

Yesu na amfani tambaya ya koyar da mutanen. AT: "Ba bu kowa a cikin ku ... dutse." (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-rquestion)

gurasa

Wannan na nufi kowani irin abinci. AT: "abinci" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-synecdoche)

dutse ... kifi ... maciji

A fasara waɗannan sunaye yadda suke.

ko kuwa in ya roke kifi, ya ba shi maciji?

Yesu ya sake yin tambaya domin ya koyar da mutanen. A gane cewa har yanzu Yesu na magana game da Uba ne da ɗansa. AT: "Kuma ba bu ko ɗayan ku wanda in ɗansa ya roke shi kifi sai ya bashi maciji." (Dubi: [[rc:///ta/man/translate/figs-rquestion]] and [[rc:///ta/man/translate/figs-ellipsis]])