ha_tn/mat/07/01.md

1.1 KiB

Mahaɗin Zance:

Yesu ya cigaba da koyar da almajiran sa cikin huɗuban da ya fara a 5:3 akan Dutse.

Muhimmin Bayani:

Yesu na magana da taron jama'a game da abubuwan da yakamata a matsayin su na mutune su yi da wanda bai kamata su yi ba. (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-you)

Kada ku yi hukunci

An nuna cewa "hukunci" anan na ba da ma'anar "mummunar kushewa" ko "ɗore laifi." AT: "kada ku yi wa mutane mummunar kushewa" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-explicit)

ba za a hukunta ku ba

AT: "Allah ba zai yi muku mummunar kushewa ba" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-activepassive)

Domin

tabbata cewa mai karatu ya gane maganar 7:2 na bisa abun da Yesu ya faɗa a 7:1.

da irin hukuncin da kuka zartar, da shi za a zartar muku

AT: "Allah zai hukunta ku ta hanyar da kuka hukunta wasu" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-activepassive)

mudu

Mai yiwuwa ana nufi 1) wannan ita ce yawan hukuncin da aka bayar ko 2) wannan shi ne ma'auni da ake amfani da shi wajen hukunci.

da shi za a auna muku

AT: "Allah zai auna muku" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-activepassive)