ha_tn/mat/05/43.md

576 B

maƙwabcin

Anan ba wani makwabci ta musamman ne kalmar nan "makwabci" ke nufi ba, amma ko ma wani ɗan al'umma ko mutane. Waɗannan mutanen ne yawanci mutum yakan yi marmarin yin masu alheri ko a kalla ya yarda ya bi da su da kyau. AT: "'yangarinka" ko kuma "waɗanda suke mutanenka" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-genericnoun)

Ku zama 'ya'yan Ubanku

Ya fi kyau a fasara " 'ya'ya" a yadda harshe ku ke amfani da kalmar a kiran 'ya'yan wani mutum.

Uba

Wannan muhimmin laƙani ne na Allah. (Dubi: rc://*/ta/man/translate/guidelines-sonofgodprinciples)