ha_tn/mat/05/36.md

448 B

na ku ... ku

Yesu na magana da tarin mutane game da abun da yakamata su yi a matsayinsu na mutane. Duk wurin da wannan kalmar ya fito a matsayin mutum daya ne, amma za a iya fasara su a matsayin mutane dayawa. (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-you)

rantsuwa

Wannan na nufin ɗaukan alkawari. duba yadda aka fasara wannan a 5:34.

bar maganarku ya zama, I, I, ko A'a, a'a.

"Idan kana nufi I, ce I, idan kuma kana nufi a'a, ce a'a."