628 B
628 B
wai an faɗa
AT: "wai Allah ce" ko "wai Musa ya ce" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-activepassive)
aikata
Wannan kalmar na nufi aikata abu ko yin wani abu.
kowa ya dubi mace da sha'awa ya riga ya yi zina da ita a zuciyarsa.
Wannan na nufin cewa mutumin da ya yi sha'awar mace na da alhakin laifin zina kamar mutum wanda ya aikata zinar kanta. (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor)
yi sha'awar ta
"kuma sha'awar ta" ko "kuma ya yi marmarin kwana da ita"
a cikin zuciyar sa
A nan "zuciya" na nufin tunanin mutum. AT: "cikin tunanin sa" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-metonymy)