ha_tn/mat/05/21.md

1.4 KiB

an faɗa wa mutanen dã

Ana iya faɗin wannan cikin sifar aiki. AT: "Allah ya ce wa mutane tun da daɗewa" ko "Musa ya ce wa kakaninku da daɗewa" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-activepassive)

kowa ya yi kisa za a hukunta shi.

Anan "hukunci" na nufi alƙalin zai hukunta mutumin zuwa mutuwa. AT: "Alƙali zai hukunta duk wanda ya kashe wani mutum" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-explicit)

kashe ... kisa

Wannan kalman na nufi kisan kai, ba kowani irin kisa ba.

Amma ni ina gaya

Yesu ya yarda da maganar Allah, amma bai yarda da yadda malaman addini ke fasara maganar Allah. Kalmar "Ni" na bayyananniya. Wannan na nufin cewa abun da Yesu ke faɗi na na muhimmanci ɗaya da asalin umurnin da Allah ya bayar. Yi kokari fasara wannan maganar ta hanyar da zai nuna wannan bayyani.

ɗan'uwa

Wannan na nufi ɗan'uwa mai bi, ba ɗan ciki ɗaya ba ko maƙwabci.

yana cikin hatsarin hukunci

kamar wannan na ba da alamar cewa ba mutum ne alƙalin da Yesu ke nufi ba, amma Allah ne zai hukunta mutumin da ke fushi da ɗan'uwarsa. (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-explicit)

kai wofi ... wawa

Wannan zagi ga mutanen da ba su tunani da kyau. " wawa mutum" na kamar "mara ƙwaƙwalwa," "wofi" na ba da ra'ayin rashin biyyaya ga Allah.

majalisa

Wannan na iya yiwuwa cewa ana nufi karamin majalisa ne ba babban majalisan firistoci na Urshalima ba.