1.2 KiB
duk wanda ya ƙarya
"duk wanda ki biyayya" ko "duk wanda ya yi watsi"
mafi ƙanƙanta daga cikin waɗannan umurnai
"kowane daga waɗannan umurnai, ko mafi ƙanƙantan muhimmanci"
duk wanda ... koya wa wasu su yi haka, za a ce da shi
AT: "idan wani ... koyar wa wasu su yi haka, Allah zai ce da wannan mutum" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-activepassive)
mafi ƙanƙanta a mulkin sama
Wannnan magana "mulkin sama" na nufin sarautar Allah a matsayin sarki. A littafi Matiyu ne kadai aka faɗa wannan. In ya yiwu yi amfani da kalman "sama" a fasara ka. AT: "mafi ƙanƙanta a cikin mulkinsa na samaniya" ko "mafi ƙanƙancin muhimmanci a karkashin mulkin Allahnmu a sama" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-metonymy)
kiyaye su da kuma koyar da su
"yi biyayya da dukka waɗannan umurnai, da kuma koyar wa wasu su yi haka"
Babba
mafi muhimmanci
Ina dai gaya muku
Wannan na nuna muhimmancin abun da Yesu zai faɗa nan gaba.
ku ... na ku ... ku
(Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-you)
in adalcinku bai fi ... malaman attaura, ba za ku shiga ba
AT: " cewa dole adalcinku ya fi ... malaman attaura domin ka shiga" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-doublenegatives)