ha_tn/mat/05/15.md

586 B

mutane ba su kunna fitila

"mutane ba su kunna fitila"

sa ta karkashin kwando ba

"sa fitilar a karkashin kwando." Wannan na nufi cewa wauta ne a kunna haske sa'anan a ɓoye ta domin kar mutane su ga hasken fitilar.

bari hasken ku shi haskaka ga mutane

Wannan na nufin cewa ya kammata almajirin Yesu ya yi rayuwa ta hanyar da wasu zasu koyi game da gaskiyar Allah. AT: "Bari rayuwar ku ta zama kamar hasken da ke haskakawa ga mutane" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor)

Ubanku da ke a sama

Zai fi kyau a fasara kalmar "Uba" yadda harshe ku ke kiran mahaifi.