ha_tn/mat/05/11.md

544 B

Albarka tă tabbata a garu ku

(Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-you)

aka ƙaga muku kowace irin mugunta

"faɗa kowace irin muguwar karya game da ku" ko "faɗin mumunar abubuwa game da ku da ba gaskiya ba"

sabili da ni

"domin ku mabiya na ne" ko "domin kun gaskanta a gare ni"

yi murna da farin ciki matuƙa

"Murna" da "farin ciki matuƙa" na nufin kusan abu ɗaya. Yesu na so masu sauraron sa su kasance ba da murna kadai, in akwai abun da ya fi murna shi ya ke so su yi. (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-doublet)