ha_tn/mat/05/09.md

848 B

masu ƙulla zumunci

waɗannan mutane ne masu taimaka daidaita zaman salama tsakanin wasu.

gama za a ce da su 'ya'yan Allah

AT: "gama Allah zai kira su 'ya'yan sa" ko "zasu kasance 'ya'yan Allah" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-activepassive)

'ya'yan Allah

Ya fi kyau a fasara " 'ya'ya" yadda ake ce da yaran mutum a harshen ku.

waɗanda suke shan tsanani

AT: "mutane wanda ba a yi musu kirki ba" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-activepassive)

domin adalci

"domin suna aikata abun da Allah ke so su yi"

mulkin sama nasu ne

A nan "mulkin sama" na nufin shugabancin Allah a matsayin sarki. Wannan maganar na littafin Matiyu ne kadai. In ya yiwu a sa kalmar "sama" a fassara. Duba yadda ku ka fassara wannan a 5:3. AT: "gama Allah na sama zai zama tsarkin su" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-metonymy)