ha_tn/mat/05/05.md

894 B

masu tawali'u

"mai kyakkyawan dabi'a" ko kuma "waɗanda basu dogara da karfin su"

za su găji duniya

"Allah zai ba su dukkan duniya"

waɗanda suke kwaɗaita ga adalci

Wannan na bayana mutanen da suke marmarin aikata abun da ke daidai. AT: "waɗanda suke marmarin aikata abun da ke daidai kamar yadda suke marmarin abinci da ruwan sha" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor)

za a cika muraɗinsu

AT: "Allah zai cika muradinsu" ko "Allah zai gamsad da su" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-activepassive)

masu tsarkakkiyar zuciya

"mutanen da zuciyar su na da tsarki." A nan "zuciya" na nufin asalin cikin mutum ko niyyar sa. AT: "waɗanda marmarin su kadai shine su bauta wa Allah" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-metonymy)

za su ga Allah

A nan "ga" na nufin za su iya kasancewa tare da Allah. AT: Allah zai yardar musu su kasance tare da shi"