1.1 KiB
Mahaɗin Zance:
Wannan farkon sabuwar sashin labari ne da Yesu ya fara koyad da almajiran sa. Wannan sashin ya cigaba har zuwa karshen sura 7, an saba ce da wannan sashin huɗuba akan dutse.
muhimmin bayani:
Yesu ya fara bayana halayen mutane da suke da albarka a aya 3.
ya buɗe bukinsa
AT: "Yesu ya fara magana" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-idiom)
koyar da su
Kalmar "su" na nufin almajiransa.
talaucin ruhu
Wannan na nufin wanda yake da tawali'u. AT: "waɗanda sun san bukatan su na Allah" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-idiom)
gama mulkin sama na su ne
A nan "mulkin sama" na nufin Allah na mulki a matsayin sarki. A littafin Matiyu ne kadai aka ambata wannan. In ya yiwu, a sa "sama" a cikin fasara. AT: " gama Allah na sama zai zama tsarkin su" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-metonymy)
masu nadăma
Mai yiwuwa dalilin baƙin cikinsu su ne 1) yadda duniya ke cike da zunubi, ko 2) zunubansu, 3) mutuwar wani. kada a ba da takameme dalili nadămar, saidai harshan ku na bukatar wannan.
za a sanyaya musu rai
AT: "Allah zai sanyaya musu rai" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-activepassive)