ha_tn/mat/04/23.md

1.4 KiB

koyarwa a majami'unsu

"koyarwa a cikin majami'un Galilawa" ko "koyarwa a cikin majami'un waɗancan mutanen"

shelar bisharar mulkin

A nan "Mulki" na nufin shugabancin Allah a matsayin sarki. AT: "shelar bishara game da yadda Allah zai nuna kansa a matsayin tsarki" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-metonymy)

kowace irin cuta da ciwo

kalmomin nan "cuta" da "ciwo" na da danganta sosai, amma a fasara su a matsayin kalmomi dabam dabam in ya yiwu. "cuta" shi ya ke sa mutum ya yi ciwo.

ciwo

wannan rauni ne ko annoba ta jiki da ke samuwa daga cuta.

waɗanda suke da aljannu

AT: "waɗanda suke karkashin mulkin aljannu" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-activepassive)

farfaɗiya

Wannan na nufin kuwanene da ke da farfaɗiya a wurin, ba wai akwai wani da ake nufi ba na musammanda ke da farfaɗiya. AT: "waɗanda suke figar ruwa loto-loto" ko "waɗanda suke suma loto-loto da wanda baza a iya shawo kansa ba" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-genericnoun)

da shanyayyu

Wannan na nufin kuwanene da ke shanyayye a wurin, ba wai akwai wani da ake nufi ba na musamman da ke shanyayye. AT: "da kuma duk wanda ke shanyayye" ko "da waɗanda ba su iya tafiya ba" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-genericnoun)

Dikafolis

Wannan sunan na nufin "garuruwa goma." Wannan sunan wani yanki ne kudu maso gabas da tekun Galili. (Dubi: rc://*/ta/man/translate/translate-names)