ha_tn/mat/04/21.md

416 B

ya kira su

"Yesu ya kira Yahaya da Yakub." Wannan maganar na nufin cewa Yesu ya gayyace su, su biyo shi, su yi rayuwa da shi, su kuma zama almajiransa.

Nan take suka bari

"nan da nan suka bar"

bar jirgin ruwan ... suka kuma biyo shi

Yakamata ya zama a fili cewa wannan canjin rayuwa ne. Waɗannan mutanen baza su cigaba zama masunta ba, kuma za su bar kasuwanci iyalinsu su kuma bi Yesu dukka rayuwarsu.