ha_tn/mat/04/18.md

626 B

jefa taru a cikin teku

Ana iya bayana cikakiyar ma'anar wannan maganar a fili. AT: "jefan taru a cikin ruwa domin su kama kifi" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-explicit)

Zo, biyo ni

Yesu ya gayyato Saminu da Andrawus su biyo shi, su yi rayuwa da shi, su kuma kasance almajiransa. AT: "zama almajirai na"

Zan maishe ku masunta mutane

Wannan ƙarin magana ne da ke nufin Saminu da Andrawus za su zama masu koyar da gaskiyar maganar Allah ga mutane, domin wasu ma su bi Yesu. AT: "Zan koyar da ku yadda za ku taro mutane wurina kamar yadda kuke taro kifi" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor)