480 B
480 B
Yanzu
Ana amfani da wannan kalma domin a dakatar da asalin labari da ake bayarwa. Matiyu ya fara bayar da wani sabon sashin labarin.
an kama Yahaya
AT: "Tsarkin ya tsare Yahaya" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-activepassive)
a yankunan Zabaluna da Naftali
"Zabaluna da Naftali" sunayen zuriyar da suke zama a waɗannan yankuna ne shekaru da yawa da suka wuce kafin baƙi suka ɗauki iko akan ƙasar Isra'ila. (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-explicit)