ha_tn/mat/04/10.md

310 B

Mahaɗin Zance:

Wannan shine karshen sashin labari game da yadda Shaiɗan ya jarabce Yesu.

Za ka yi sujada ... za ka bauta wa

wannan umurni ne ga kowa da ke ji. (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-you)

gashi

Kalmar "gashi" na jawo hankalin mu ne ga wani sabon bayani mai muhimmanci da ke zuwa.