ha_tn/mat/04/07.md

714 B

An kuma rubuta

An gane cewa Yesu na ruwaito nassi ne kuma. AT: Kuma, zan gaya maka abun da Musa ya rubuto a cikin nassosin" (Dubi: [[rc:///ta/man/translate/figs-activepassive]] and [[rc:///ta/man/translate/figs-ellipsis]])

ba za ka gwada ba

Anan "ka" na nufin kowani mutum. AT: "kada wani ya gwada" ko "kar wani mutum ya gwada"

Iblis kuma

"daga nan, Iblis"

Ya ce mashi

"Iblis ya ce wa Yesu"

Duk waɗannan abubuwan zan ba ka

"zan ba ka duk waɗannan abubuwan." majarabcin na jadada cewa zai bayar da "dukka waɗannan abubuwan," ba wai wasu ba.

faɗiwa

"sa fuskar ka a ƙasa". An saba yin wannan domin nuna cewa mutum na sujada ne. (Dubi: rc://*/ta/man/translate/translate-symaction)