ha_tn/mat/04/05.md

925 B

In kai Ɗan Allah ne, ka dira ƙasa

Ya fi kyau a yi tsamanin cewa Shaiɗan ya san wai Yesu Ɗan Allah ne. Ya yiwu ana nufin 1)Wannan jaraba ne domin Yesu ya yi al'ajabi domin amfanin kansa. AT: "Tun da shike da gaske kai Ɗan Allah ne, ka dira ƙasa" ko 2) Wannan tuhuma ne ko zargi. AT: "ka hakikanta gaskiyar cewa kai Ɗan Allah ne ta wurin dirowa da kanka ƙasa"

ka diro da kanka ƙasa

"bar kai da kanka ka dira zuwa ƙasa" ko "yi tsalle zuwa ƙasa"

A rubuce yake

AT: "gama ma rubucin ya rubuto a cikin nassosin" ko "domin nassosin ya ce" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-activepassive)

'Zai umurce malai'ikunsa su lura da kai', kuma

"Allah zai umurce malai'ikunsa su lura da kai, kuma "Ana iya fasarar wannan ta wurin ruwaito magana. AT: "Allah zai ce da malai'ikunsa, "ku lura da shi", kuma" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-quotations)

Zasu tallafe ka

" malai'ikunsa zasu riƙe ka"