ha_tn/mat/04/01.md

2.0 KiB

muhimmin bayani:

A nan Matiyu ya fara ba da sabowar labari game da yadda Yesu yayi kwanaki arba'in a cikin jeji, anan ne Shaidan ya jarabce shi. a aya 4, Yesu ya tsuata wa Shaidan ta ruwaito magana a Maimaitawar Shariya.

Ruhu ya kai Yesu cikin jeji

AT: "Ruhun ya kai Yesu" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-activepassive)

domin Iblis yă gwada

AT: "domin Iblis ya jarabci Yesu" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-activepassive)

Iblis ... Ma jarabci

Wannan na nufin mutun ɗaya ne. Ya yiwu lalle ka yi amfani da dukka kalmomin domin fasara.

ya yi azumi ... yana jin yunwa

A magana game da Yesu ne.

Yini arba'in da dare arba'in

"rana 40 da dare 40." Wannan na nufin sa'an lokaci 24. AT: "kwanaki 40" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/translate-numbers)

In kai Ɗan Allah ne, Umurci

Ya fi kyau a yi tsamanin cewa Shaidan ya san wai Yesu Ɗan Allah ne. Ya yiwu ana nufin 1) Wannan jaraba ne domin Yesu ya yi al'ajabi domin amfanin kansa. AT: "Domin kai Ɗan Allah ne, za ka iya umurci" ko 2) Wannan tuhuma ne ko zargi. AT: "ka hakikanta kai Ɗan Allah ne ta wurin umurtan"

Ɗan Allah

Wannan muhimmin laƙani ne na Yesu ne da ke nuna dangantakar sa da Allah. (Dubi: rc://*/ta/man/translate/guidelines-sonofgodprinciples)

umurce waɗannan duwatsu zu zama gurasa.

kana iya fasarar wannan ta wurin ruwaito maganar. AT: "ce da waɗannan duwatsun, 'Ku zama gurasa.'" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-quotations)

gurasa

A nan "gurasa" na nufin kowani irin abinci. AT: "abinci"

a rubuce ya ke

AT: "Musa ya rubuto wannan a cikin nassosi tun da daɗewa" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-activepassive)

ba da gurasa kaɗai mutum ke rayuwa ba

Wannan na nuna cewa akwai wani abu game da ruwa da ya fi gurasa muhimminci.

amma sai dai da kowace maganar da yake fitowa daga bakin Allah

Anan "magana" da "baki" na nufin abun da Allah ya ce. AT: "amma sai ta wurin sauraron dukka abun da Allah ya ce" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-metonymy)