ha_tn/mat/03/16.md

943 B

Bayan da aka yi masa baftisma

AT: "Bayan da Yahaya yi wa Yesu baftisma" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-activepassive)

gashi

kalmar "gashi" anan na jan hankalimu zuwa ga sako mai ban mamaki da ke zuwa.

sai kuma sammai suka bude masa

ga wata hanyar sa wannan. AT: "Yesu ya ga sama ta bude" ko kuma "Allah ya bude samai wa Yesu" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-activepassive)

saukowa kamar kurciya

AT: "wannan magana na nufin cewa Ruhun na kamar kurciya or "Ruhun ya sauko akan Yesu a hankali kamar yadda kurciya ke yi. (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-simile)

wata murya daga sammai tana cewa

"Yesu ya ji murya daga sama." Anan "murya" na nufin Allah ne ke magana. AT: "Allah ya yi magana daga sama" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-metonymy)

Ɗa

Wannan muhimmin laƙani ne na Yesu da ke bayyana dangantakarsa da Allah. (Dubi: rc://*/ta/man/translate/guidelines-sonofgodprinciples)