ha_tn/mat/03/13.md

510 B

domin ya yi masa baftisma

AT: "don Yahaya ya iya masa baftisma" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-activepassive)

Ni da nake bukatar ka yi mani baftisma, ka zo gare ni?

Yahaya ya yi amfani da tambaya ya nuna mamakinsa game da buƙatan da Yesu ke yi. AT: " Kafini muhimmanci. baikamata in yi maka baftisma ba. Kai yakamata kayi mani baftisma." (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-rquestion)

a gare mu

A nan "mu" na nufin Yesu da Yahaya. (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-inclusive)