ha_tn/mat/03/04.md

1.1 KiB

Yanzu kuwa ... zuman jeji

A nan Matiyu na ba da wani muhimmin bayyani game da Yahaya mai Baftisma, shiyasa ya amfani da kalman "Yanzu kuwa" domin ya ba da wannan ƙarin hasken. (Dubi: rc://*/ta/man/translate/writing-background)

sanye da tufafin ta gashin rakumi, yana kuma daure da damarar fata

Irin wannan tufafi na ba da hoton cewa Yahaya mai Baftisma annabi ne kamar annabawan da, musamman annabi Iliya. (Dubi: [[rc:///ta/man/translate/translate-symaction]] and [[rc:///ta/man/translate/figs-explicit]])

Sai Urushalima, dukan Yahudiya, da duk kasashen da ke yankin

"Urushalima", "Yahudiya", da "kasashen da ke yankin" na nufin mutanen da ke cikin kasashen ne. kalman "dukka" na nuna cewa yawacin mutanen sun fito. AT: Sai mutane da yawa daga Urushalima, Yahudiya, da kasashen yankin" (Dubi: [[rc:///ta/man/translate/figs-metonymy]] and [[rc:///ta/man/translate/figs-hyperbole]])

Ya yi masu baftisma

Ana iya faɗin wannan ta wata hanya. AT: "Yahaya yayi masu Baftisma" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-activepassive)

Su

Wannan na nufin mutane daga Urushalima, Yahudiya, da kasashen da ke yankin kogin Urdu.