ha_tn/mal/03/17.md

413 B

za su zama nawa

"Za su zama mutanena"

mallakata mai tamani

A nan, "mallaka" tana nufin abin da mutum ke da shi. Za a iya bayyana wannan maganar a aikace. AT: "za su zama mallakata gaba daya"

Zan ji

Wannan furcin yana nuni da lokacin da Yahweh zai yi shari'a ya hukunta Isra'ilawa masu tawaye, ya ba da nasara ga Isra'ilawa masu aminci.

bambanci tsakanin

"ga bamanci tsakanin" ko "bambanta tsakani"