ha_tn/mal/03/10.md

883 B

Muhimmin Bayani:

Yahweh ya ci gaba da magana da jama'ar Isra'ila.

cikakkiyar zakkar

"dukkan zakkar"

dakina

A nan, "dakin" yana nufin haikali. AT: "haikalina"

ku gwada ni ... zan bude taskokin sama

A nan, umurnin "ku gwada ni" yana nufin wani abin da mutane za su iya yi, kuma ya kamata su yi: "idan kun gwada ni". Za a iya raba wannan zuwa maganganu biyu kuma. AT: "Idan kun gwada ni ... zan bude muku taskokin sama" ko "Ya kamata ku gwada ni ... idan kuwa kun yi haka, zan bude taskokin sama"

dukkan al'ummai za su ce masu albarka ne ku

A nan, cewa wa ku masu alarka ne yana nufin an albarkace su. AT: "Dukkan alummai za su sani cewa an albarkace ku"

Dukkan al'ummai

Wannan furcin yana nufin mutane a dukkan al'ummai. AT: "Mutanen da ke a dukkan al'ummai"

kasa mai dadin zama

A nan, "dadi" na nufin wani yanayin da mazaunan kasa suke farin cikin kasarsu.