521 B
521 B
sa a zuciyarku
Wannan yana nufin daukan wani abu da matukar muhimmanci. AT: "dauke shi da matukar muhimmanci".
girmama sunana
Ana maganar bangirma kamar wani abu ne da za a iya mika wa mutum.
sunana
A nan, wannan furcin yana nufin Allah.
Zan aiko muku da la'ana
Ana maganar la'ana kamar wani abu ne da za a iya aikarwa a kan mutum. AT: "zan la'ance ku".
ba ku rike umurnina a zuciyarku ba
Wannan yana nufin daukan umurnin Allah da matukar muhimmanci. AT: "ba ku daukan umurnina da matukar muhimmanci".