497 B
497 B
hura hanci
nuna tsananin raini ta wurin yin surutai ta hanci
Ya kamata in karbi wannan daga hannunku?
A nan Yahweh yana yin tambaya don ya fadi kalmar tsautarwa. AT: "Hakika, bai kamata in karbi wannan daga gare ku ba".
daga hannunku
A nan, "hannunku", yana nufin "ku". AT: "daga gare ku".
al'ummai za su girmama sunana
Za a iya furta wannan kai tsaye. AT: "mutane a sauran al'ummai za su girmama sunana"
girmama sunana
A nan, "sunana", yana nufn Yahweh. AT: "za a girmama ni".