385 B
385 B
Idan Idom ta ce
A nan, "Idom", tana nufin jama'ar Idom. AT: "Idan mutanen Idom sun ce".
An rurrushe
A nan, "rurrushe", yana nufin "hallakawa". AT: "Zan hallaka".
kasar mugunta
A nan, "mugunta", tana nufin mugayen mutane ko miyagun ayyuka. AT: "kasar mugayen mutane".
Da idanunku za ku gani
A nan, "idanunku", tana nufin mutanen su kansu. AT: "Za ku ga wannan da kanku".