720 B
720 B
a lokacin da yana koyarwa
"da rana zai koyar" ko "zai koyar kowanne rana." aya na beye ya faɗa game da abubuwan da Yesu da mutane suke yi a kowanne mako kamin ya mutu.
a cikin haikali
fristoci ne kawai aka bari a cikin haikali" ko "acikin haraban haikalin" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-explicit)
da dare ya fita waje
"da dare ya kan je wajen brinin" ko "yana fita kowanna dare"
Dukkan mutanen
Wannan kalmar "dukka" mai yuwa an kwatanta domin a yi nauyin cewa taron na da yawa. AT: "mutane dayawa ne a garin" ko "kusan dukka kowa a garin" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-hyperbole)
zuwa wurinsa da sassafe
"za su zo kowace rana da sassafe"
su ji shi
"su ji shi yana koyarwa"