ha_tn/luk/21/36.md

572 B

ku zama a fadake

"ku shriya ma zuwa na"

samun ƙarfin tserewa dukan wadannan abubuwa

Ma'ana mai yuwa1) "ƙarfi sosai ku jumre wadannan abubuwa" ko 2) "ku iya guje ma wadannan abubuwa."

wadannan abubuwan da zai faru

"wadannan abubuwan da zai faru." da Yesu ya gama gaya masu akan abbuwan ban tsoro da zai faru, kamar zalumci, yaki, da kamakamai.

tsaya a gaban Ɗan Mutum

"tsaya ba tsoro a gaban Ɗan Mutum." Wannan mai yuwa na nufin sa'anda Ɗan Mutum ya sharanta kowa. mutumin da bai shirya ba zai ji tsoron Ɗan Mutum kuma ba zai iya tsaya wa ba tsoro ba.