ha_tn/luk/21/32.md

626 B

wannan zamani

Ma'ana mai yiwa1) zamanin da za su gan alama na farko da Yesu ya yi maganar ta ko 2) zamanin da Yesu yake yi masu magana. na farkon ya fi yuwa.

ba za ya shude ba

AT: "zai zama da rai sa'anda"

Sama da kasa za su shude

"Sama da ƙasa za ta dena bayanuwa." Wannan kalmar "sama" anan na nufin sararin sama da dukan komai gaban shi.

amma maganata ba za ta shude ba

"maganata ba za ta dena bayanuwa ba" ko "magana ta ba za ta fadi ba." Yesu ya yi amfani da "kalmomin" anan ya nufa duk abin da ya fada. (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-metonymy)

ba za ta shude ba

AT: "zai cigaba har abada"