ha_tn/luk/21/29.md

637 B

Sa'adda su ke fitar da ganye

"Sa'adda sabuwar ganye ya fara girma"

bazara ta yi kusa

"bazara ya yi kusa ya fara. "Bazara a Isra'ila tana bin inda itacen baure take fitowa kuma lokacin ne bauren take nuna. AT: "lokacin gribi yayi kusa a fara" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-explicit)

sa'adda ku ka ga wadannan abubuwa suna faruwa

Alamar bayanuwa da Yesu ya kwatanta na mulkin Allah kamar almar bayanuwa na ganyen itacen baure ya ke nu na zuwan bazara.

mulkin Allah ya yi kusa

"Allah ya yi kusa ya ƙafa mulkin sa." AT: "Allahya yi kusa ya yi mulki kamar sarki" (DubI: rc://*/ta/man/translate/figs-metonymy)