ha_tn/luk/21/27.md

1.1 KiB

Dan Mutum yana zuwa

Yesu yana nufin kansa. AT: "ni,Dan Mutum, i na zuwa" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-123person)

zuwa a cikin gajimarai

"zuwa ƙasa a cikin gajimarai"

da iko da daukaka mai girma

A nan "ƙarfi" mai yuwa na nufin ikon sharanta duniya. Anan "daukaka"zai iya zama hasken wuta. Allahwani lokaci yana nuna daukakar sa da hasken wuta. AT: "ƙarfi sosai da daukaka mai girma" ko "zai zama mai ƙarfi da daukaka sosai"

tashi saye

wani lokaci idan mutane su na tsoro, su kan sunkuya ƙasa saboda kada aji musu ciwo. idan sun dain tsoro za su tashi tsaye. AT: "tashi tsaye da rashin tsoro"

daga kanku sama

daga kai misali ne na kallon sama. idan suka daga kansu sama,za su iya ganin mai ceton su yana zuwa gun su. AT: "kalli sama" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-metonymy)

saboda ceton ku ya kusato

Allah wanda ya ceci an yi maganar sa kamar shi ceton ne ya s. Wannan kalmar "ceton" wannan tsamo aikatau ne wanda za' aiya juya ta kamar fi'ili. AT: "domin Allah ya kusa ya cece ka" (Dubi: [[rc:///ta/man/translate/figs-metonymy]] da [[rc:///ta/man/translate/figs-abstractnouns]])