ha_tn/luk/21/25.md

770 B

al'ummai za su sha kunci

A nan " al'ummai" na nufin mutanen da ke cikin ta. AT: "mutanen al'ummai za su sha kunci"

kunci, za su rude saboda rurin teku da rakuman ruwa

"kunci saboda za su rude da rurin teku da rakuman ruwa" ko "kunci sabada karan surutun ruwan teku motsin ta mai kaushi zai sauratar da su." Wannan ya yi kamar babban haɗari da kunci da ba'a saba gane ba a saba gane ba a teku.

abubuwan da suke zuwa bisa duniya

"abubuwan da za su faru a duniya" ko "abubuwan da za su faru wa duniya"

ikikin sama za su grigiza

AT: Ma'ana mai yiwu1)Allag zai grigiza wata rana da tauraru domin kada su yi motsi yadda suka saba ko 2) Allah zai sokani ikokin ruhohi da ke a sama. na farkon aka yaba. (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-activepassive)