1.5 KiB
da masu ba da mama
"ga iyaye da suke ba wa 'ya'yan su mama"
za a sha kunci mai girma a kasan
Ma'ana mai yuwa1) mutanen ƙasar za su sha kunci ko 2) za'a fuskance masifa a ƙasar.
fushi ga mutanen nan
"za'a yi fushi ga mutanen nana wancan lokaci." Allah zai kawo wannan fushin. AT: "wadannan mutane za su ga fushin Allah" ko "Allah zai yi haushi sosai kuma zai hukunta wadanan mutane" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-explicit)
Za su fadi ta kaifin takobi
"za'a kashe su ta kaifin takobi." A nan "faɗi ta kaifin takobi" na nufin cewa abokan gaba soja za su kashe su. AT: "abokan gaba soja za su kashe su" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-metonymy)
za a kai su cikin bauta ga dukan kasashe
AT: "abokan gaba za su kama su su kai su wa su ƙasashe" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-activepassive)
zuwa dukan ƙasashe
Wannan kalmar "dukka"furci ne a nuna nauyin cewa za'a kai su ƙassashe dayawa. AT: "zuwa wasu ƙasashe dayawa" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-hyperbole)
al'ummai za su tattake Urushalima
Ma'ana mai yuwa1) al'ummai za su ci nasara a Urushalima zauna a cikin ta ko 2) al'ummai za su hallakar da garin Urushalima ko 3) al'ummai za su hallakar da mutanen Urushalima. (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-activepassive)
al'ummai za su tattake
Wannan misalin ya yi maganar Urushalima kamar mutanen wasu ƙasashe suna aiki akan ta su kuma rugurguju shida tafin su.
lokacin al'ummai ya cika
AT: "lokacin al'ummai ya zo ga karshe" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-activepassive)