ha_tn/luk/21/20.md

782 B

Urushalima tana kewaye da sojoji

AT: " sojoji sun kewaye Urushalima" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-activepassive)

da cewa hallakarta ya yi kusa

"da cewa ta kusan hallaka" ko "da cewa sun kusa su hallakar da ita"

gudu

guje wa haɗari

a cikin ƙasar

Wannan na nufin kauyen da ke wajen Urushalima, ba wa alumma ba . AT: "a wajen garin"

shigo cikin garin

"shigo cikin Urushalima"

wadannan ranakun ramako ne

"wadannan ranakun harasuwa ne" ko "wannan zai zama lokacin da Allah zai haras da garin"

duk wadannan abubuwan da ke rubuce

AT: "duk abuin da annabawa suka rubuta a cikin littafi tunda daɗewa" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-activepassive)

za su cika

AT: " zai faru" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-activepassive)