ha_tn/luk/21/16.md

1.3 KiB

har da mahaifa da 'yan'uwa da dangi da abokai za su bashe ku

AT: "har ma da iyaye, abokanaye, da dangi za su bada ku ga hukumomi" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-activepassive)

zasu kuma kashe wadansun ku

"za su kashe wadan sun ku." Ma'a na mai yuwa 1) "hukumomin za su kashe wadan sun ku" ko 2)wadan da su ka ba da ku za su kashe wa sun ku." Ma'ana na farkon ya fi yuwa.

Kowa zai kiku

AT: "Wannan kalmar "kowa" na nuna nauyin yadda mutane da ya wa za su ki al'majeren, ko ta fadawa1) "zai za ma kamar kowa ya ki ka" ko "zai zama kamar kowa ya ki ku" ko 2) gaba ɗaya. AT: "mutane mafi duka za su ki ku" ko "Mutane dayawa za su ki ku" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-hyperbole)

Amma ko gashin kanku da zai hallaka ba

Yesu ya yi magana akn karamin sashin mutum. ya na yin nauyin cewa mutumin gaba ɗaya ba zai hallaka ba. Yesu ya riga ya fada cewa wasun su za a kashe su, wasu sun gane wannan cewa ba za su ji illa ba a ruhaniyance. AT: "Amma wadannan abuuwa ba za su yi ma ku illa ba " ko "kowane gashi a kan ku zai mara haɗari" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-synecdoche)

A cikin jummirin ku

"Da rekewa da ƙarfi." AT :" Idan baku bari ba"

za ku ribato rayukanku

"rai" an gane ya na nufin madowamiyar sashin mutum. AT: "za ku karbi rai" ko "za ku ceci kan ku"