ha_tn/luk/21/14.md

834 B

Saboda haka

"Domin wannan," nufa ga komai Yesu ya ce, farawa a Luka 21:10. (Dubi: rc://*/ta/man/translate/writing-connectingwords)

ku kudurta a zukatanku

Anan "zukata" misali ne na hankalin mutane. AT: "ku kudura hankalin ka" ko "shirya da ƙarfi" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-metonymy):

kada ku shirya yadda za ku amsa akan lokaci

"kada ki siffa akan lokaci abin da zaku fada ku ƙare kanku game da zargin"

hikima, wadda dukan makiyanku ba za su yi tsayayya ko su karyata ku ba

"hikiman da ba wani makiyanku da za su yi tsayayya ko su karyata ku ba"

ni zan ba ku kalmomi da hikima

"Ni zan gaya maku abu mai hikima da za ku fada"

kalmomi da hikma

Wannan za'a iya hada su a sashi ɗaya. AT: "kalmomi da hikma" ko "kalma mai hikma" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-hendiadys)