695 B
695 B
za su kama ku
"za su kama ku." Wannan furcin na nufin mutane za su nuna iko a kan al'majeren. AT: "za su kama ku" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-metonymy)
za su
mutane zasu" ko abokan gaba zasu"
ku
Yesu yana yi wa al'majeren sa magana. Wannan kalmar " ku" jam'i ne. (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-you)
mika ku ga majami'u
"bada ku ga shugabanen majami'u"
da kurkuku
"da ba da ku a cikin kurkuku" ko "sa ku a cikin kurkuku"
saboda sunana
Wannan kalmar "suna" an yi amfani da shi anan amasa yin Yesu da kansa, AT: "domin na" KO "domin ku na bi na" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-metonymy)
domin shaidar ku
"domin ku yi shaida a kai na"