ha_tn/luk/21/07.md

1.3 KiB

suka yi masa tambaya

"al'majeren suka yi wa Yesu tambaya" ko al'majeren Yesu suka yi masa tambaya"

wadannan abubuwa

Wannan na nufin abin da Yesu ya gama fada game da abokan gaba zasu rushe haikali.

kada a ruɗe ku

Yesu ya na magana wa almajeren sa. Wannan kalmar "kai" jam'i ne. AT: "kada ku yarda da ƙarya" ko "kada wani ya ruɗe ku" (Dubi: [[rc:///ta/man/translate/figs-you]] da [[rc:///ta/man/translate/figs-activepassive]])

a cikin sunana

Mutane na zuwa a cikin sunar sa cewa suna wakilcin sa. AT: "cewa sune ni" ko "naman su sami iko na" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-metonymy)

'Ni ne shi

" Ni ne Almasihu" ko "Ni ne Mai ceto"

Kada ku bi su

"Kada ku yarda da su" ko "Kada ku zama al'majeren su"

yakoki da hargitsi

A nan "yakoki" mai yuwa na nufin faɗa sakanin ƙasashe, "hargitsi" kuma na nufin mutane na faɗa da shugabanen su ko sakanin wasu a cikin ƙasan su. AT: "yakoki da tawaye" ko yakoki da kewayewa"

kada ku firgita

"kada ku bar wadan nan abubuwa su firgitar da ku" ko "kada ku ji tsoro"

karshe ba zai faru nan da nan ba

Wannan na nufin shari'an karshe. AT: "karshen duniyan ba zai faru nan da nan ba bayan yakoki da hargitsi" ko "duniyan ba zai kare nan da nan ba bayan wadannan abubuwa sun faru" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-explicit)

karshe

"karshen komai" ko "karshenlokaci"