ha_tn/luk/21/05.md

562 B

bayebaye

abubuwan da mutane suka bawa Allah

wadannan abubuwan da kuke gani

Wannan na nufin haikali mai kyau da adonta.

rana tana zuwa wanda

"lokaci na zuwa" ko "wata rana"

bari kan dan'uwansa da ba za a rushe kasa ba

Za'a iya fada sabuwar bayyani anan. AT: "bari aka daya. za a rushe su a kasa" ko "bari akak dayan.abokan gaba zasu yaga kowane dutse a ƙasa" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-activepassive)

ko dutse ɗaya baza a bari ba ... da ba za a rushe ƙasa"

AT: "kowanne dutse za'a cire daga wurin sa kuma za a rushe su ƙasa"