897 B
Yesu ya shiga Haikalin
za ka iya bayyana cewa ya shiga Urushalima, ida haikalin yake. AT: "Yesu ya shiga Urishalima sai ya je cikin harabar haikalin" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-explicit)
shiga Haikalin
Firistoci ne kawai ake bari su shiga cikin ginin haikalin. AT: "shiga cikin harabar haikalin (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-explicit)
korar
"wurga waje" ko "fitar waje da ƙarfi"
a rubuce yake
Wannan tambayane daga Ishaya. AT: "alittafin yace" ko "Annabi ya rubuta wadannan kalmomin a cikin littafin" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-activepassive)
Gida na
Wannan kalmar "-na" na nufin Allah "gida" kuma na nufin haikali.
gidan addu'a
"wurin da mutane suke yi mini addu'a"
kogon mafasa
Yesu ya na maganar haikali kamar wurin da barayi suke haduwa. AT: "wurin da barayi suke boyewa" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor)