ha_tn/luk/19/28.md

201 B

Da ya faɗi waɗannan abubuwa

"Da Yesu ya faɗi wadannan abubuwa"

tafiya sama zu wa Urushalima

Urushalima ya na sama da Yariko, daidai ne wa Isra'ilawa su yi maganr tafiya sama zu wa Urushalima