ha_tn/luk/19/26.md

1000 B

Na gaya maka

Wannan srakin ne yake magana. wasu masu juyawan za su so su fara da wannan ayan da "sai sarkin ya amsa, Na gaya maka " ko "amma sarkin ya ce Na gaya maka wannan"

duk wanda aka bashi zai bayar daya wa

Ya nuna cewa abin da ya ke da shi kuɗi ne da ya samu ta wurin amfani da fam na sa da aminci. AT: "duk wanda ya yi amfani da abin da aka ba sa da kyau, zan ba sa kuma" ko "ga duk wanda ya yi amfani da abin da na ba shi da kyau zan ba shi kuma" (Dubi: [[rc:///ta/man/translate/figs-explicit]] da [[rc:///ta/man/translate/figs-activepassive]])

daga shi da bai da shi

Ya nuna da cewa mutumin bai da kuɗi domin bai ya amfani da fam nasa da aminci. AT: "daga mutumin da bai yi aiki da abin da na ba shi da kyau ba" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-explicit)

zai a karba

AT: "zan karba da ga gun sa" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-activepassive)

wadannan abokan gabana

tunda abokan gaba na ba su nan, wa su yaren za so ce "wadancan abokan gaba na."