ha_tn/luk/19/22.md

1.0 KiB

Da kalmominka

"kalmominka" na nufin duk abin da ya faɗa. AT: "bisa ga abin da ka faɗa" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-metonymy)

Ka sani cewa ni mutum ne mai neman hakki

wannan mai sarautan ya na maimaita abin da bawan ya faɗa akan sa. bai faɗa cewa haka gaskiya bane. AT: "Kace cewa ni mutum ne mai neman hakki"

don me ba ka sa kuɗi na ... riba?

mai sarautn ya yi amfani da tambaya domin ya kwaɓe mugun bawan. AT: "da ka sa kuɗi na ... riba." (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-rquestion)

ka sa min kuɗi na a banki

"ara wa banki kuɗi na." Al'adan da ba su da banki za su iya juya shi kamar wani ya karbi aron kuɗi na."

banki

Banki kasuwanci ne da suke ajiye kuɗi da kyau wa mutane. banki sun ara kuɗi wa wasu domin riba. sabo da haka ya biya wata kuɗi, ko riba, wa wadan da suka ajiye kuɗin su a banki.

da zan karbe shi da riba

"da na karba kuɗin da riba" ko " da na sami riba akai"

riba

riba kuɗi ne da banki su ke biyan mutane wanda suka ajiye kuɗin su a banki.