ha_tn/luk/19/20.md

967 B

wani ya zo

"wani bawan ya zo"

na ajjiye shi da kyau cikin kaya

"ya naɗe a kaya sai ya boye"

domin kai mutum mai neman hakki ne

"mutum mai sashin baya na jirki" ko "mutum wanda ya na tsammanin da yawa da ga gun bayin sa"

Kana daukar abu da baka ajiye ba

Wannan mai yuwa karin magana ne. mutumin da ya ke dauka wa da ga cikin abin da aka ajiye ko kuma da ga cikin abin da ba komai da bai sa a cikin misali ba ga wani ya ci riba da ga ikin wahala na wa su. AT: "Kana daukar abu da baka ajiye ba" ko "Kana kamar mutun wanda ya ke daukar abin da wa su mutane su ka ajiye" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor)

kana kuma girbin abin da ba ka shuka ba

Wannan mai yuwa karin magana ne. mutum da ya griɓe abincin da wani dabam ya shuka misal ne na wani wanda ya ke cin muriyan aikin wahala da wasu su ka yi. AT: "ka na kamar mutum wanda ya griɓe 'ya'yan itace da wa su mutane suka shuka" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor)