ha_tn/luk/19/08.md

858 B

Ubangijin

Wannan na nufin Yesu.

zan mai da adadinsa sau hudu

" zan mai da adadinsa sau hudu fiye da yadda na karba a gun su"

ceto ya shigo wannan gida

An gane da cewa cat ya na zuwa ne da ga Allah. AT: "Allah ya ceci wannan iyali" (Dubi: [[rc:///ta/man/translate/figs-abstractnouns]] da [[rc:///ta/man/translate/figs-explicit]])

Wannan gida

Wannan kalmar "gida" a nan na nufin muttanen da suke zama a wannan gida ka kuma iyali. (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-metonymy)

shi ma

"wannan mutumin ma" ko "Zakka kuma"

dan Ibrahim

Ma'ana masu yuwa 1) "zuriyar Ibrahim" 2) "mutum wanda ya na da bangaskiya kamar yadda Ibrshim ya yi."

Ɗan Mutum ya zo

Yesu ya na magana akan sa. AT: "Ni ne ɗan Mutum, zo"

mutanen da suka bata

" mutanen da suka yi gilo daga Allah" ko "wadan da suka yi gilo ta hanyar zunubi da ga Allah"