ha_tn/luk/19/01.md

530 B

mahimmin bayyani:

Aya 1-2 zai ba da labarin da ga kasa na abin da ya auko. (Dubi: rc://*/ta/man/translate/writing-background)

Duba, a kwai wani mutum a nan

Wannan kalmar "duba" ya nuna mana wani sabuwar mutum a labarin. me yuwa yaren ku suna da wa ta hanya na yin haka. AT: "kwai wani mutum wanda ya" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/writing-participants)

Akwai wani shugaba mai karban haraji kuma ya na da kuɗi

Wannan labari ne da ga kasa akan Zakka. (Dubi: rc://*/ta/man/translate/writing-background)