ha_tn/luk/17/30.md

847 B

Haka kuma zai zama

"zai zama kamar haka. "AT: "A haka kuma mutane ba za su shirya ba" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-explicit)

a ranar bayyanuwar Dan Mutum

AT: " idan Dan Mutum ya bayyana" ko "Idan Dan Mutum ya zo" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-activepassive)

Dan Mutum ya bayyana

Yesu ya na magana a kan sa. AT: "Ni Dan Mutum, na bayyana" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-123person)

ka da ku bar shi wanda yake saman gida ya sauko ƙasa

"duk wanda ya ke saman gida kada ya sauko ƙasa" ko "Idan wani ya na saman gidan sa ka da ya sauko ƙasa"

A saman gida

saman gidajen su lebur ne kuma mutane za su iya tafiya ko su zauna akan su.

kayan sa

"dukiyar sa " ko " abubuwan sa"

dawo

Kada su dawo gida dauki wani abu. sai su guda da sauri. (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-explicit)