ha_tn/luk/17/25.md

1.2 KiB

Amma da farko zai sha wahala

"Amma da farko dole ne Dan Mutum ya sha wahala. "Yesu ya na magana a kan sa a masa yin mutum na uku. (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-123person)

mutanen zamanin nan kuma su ki shi

AT: "dole mutanen zamanin nan kuma su ki shi" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-activepassive)

Kamar yadda ya faru ... haka kuma zai faru

"Kamar yadda mutane suke yin abubuwa ... haka kuma mutane za su cigaba da yin irin abubuwan"

a zamanin Nuhu

"zamanin Nuhu" na nufin lokacin da Nuhu ya na a raye kamin Allah ya hukunta mutanen duniya. AT: "lokacin da Nuhu yake a raye"

a zamanin Dan Mutum

"zamanin Dan Mutum" na nufin ƙayadadden lokacin kamin Dan Mutum ya zo. AT: "lokacin kamin Dan Mutum ya yi kusan zuwa"

suna ci, suna sha, suna aure, suna aurarwa

Mutane su na yin abubuwa na gama gari. ba su sani ko su damu cewa Allah ya kusan sharanta su ba.

suna aurarwa

AT: "iyaye sun bar 'ya'yan su suna auren maza" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-activepassive)

jirgi

"jirgin ruwa" ko "babban kwalekwale"

hallakar da su duka.

Wannan kari bai hada da Nuhu da iyalin sa da suke cikin jirgin ba. AT: "hallakar da duka wadan da suke cikin kwalekwalen"